RadioGlobal
Account…

Podcast · Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

France Médias Monde

Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-dabam a duniya, tare da nazari ga irin ci gaban da aka cim ma wajen binciken kimiya da fasaha da ke naman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adam. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe.

News & PoliticsHausa

Episodes

Ordered by publication date.

Sep 14, 2021

Ilimi Hasken Rayuwa - Hukumar sadarwar Najeriya ta yunkuro don inganta bangaren

Sep 7, 2021

Ilimi Hasken Rayuwa - Yadda daliban Nijar za su samu guraben karatu a Faransa

Aug 31, 2021

Ilimi Hasken Rayuwa - Matashi dan Najeriya ya fara kera motar Tantan (kashi na 2)

Aug 24, 2021

Ilimi Hasken Rayuwa - Matashi dan Najeriya ya fara kera motar Tantan

Aug 17, 2021

Ilimi Hasken Rayuwa - Najeriya ta yi nisa a aikin kera jirage masu saukar ungulu (kashi na 2)

Aug 10, 2021

Ilimi Hasken Rayuwa - Najeriya ta yi nisa a aikin kera jirage masu saukar ungulu

Jul 27, 2021

Ilimi Hasken Rayuwa - Kwararru sun yi taro kan amfani da harsunan gida wajen yada labarai (3/4)

Jul 13, 2021

Ilimi Hasken Rayuwa - Taron kwararru kan amfani da harsunan gida wajen yada labarai (2/4)

Jul 6, 2021

Ilimi Hasken Rayuwa - Kwararru sun yi taro kan amfani da harsunan gida wajen yada labarai

Jun 29, 2021

Ilimi Hasken Rayuwa - Wani Injiniya a Bauchi ya kirkiro na'urar girki mai amfani da hasken rana

Jun 15, 2021

Ilimi Hasken Rayuwa - 'Yancin boye majiyoyin samun labarai a aikin jarida

Jun 8, 2021

Ilimi Hasken Rayuwa - Dakatar da harkokin kamfanin Twitter da gwamnatin Najeriya ta yi

Jun 1, 2021

Ilimi Hasken Rayuwa - Waiwaye a kan shirye shiryen 'Ilimi Hasken Rayuwa' ( Kashi na biyu)

May 25, 2021

Ilimi Hasken Rayuwa - Waiwaye a kan shirye shiryen 'Ilimi Hasken Rayuwa'

May 11, 2021

Ilimi Hasken Rayuwa - Shugaban Nijar ya sha alwashin magance matsalar karancin yara mata a makarantu

More related podcasts

Other podcasts in News & Politics.

View category

Choose a station or episode

Your audio continues while you browse